Mu girmama iyayen mu
Hikimar zama da mutane
Mu zama mutane masu kula ka tsaftar mu.
Mu daina kallon mutanen da ke qarqashin mu basu da qima ko hikima
Ka yi hulda da kowa daidai hankalin sa
Ka da ka raina mutum, kowa na da hikima da fahita da Allah Ya bashi
Ikon Allah! Ka ji amanar mutanen da
Duk hali da mutum ya samu kan sa ya gode ma Allah do Allah na da hikimar duk abin da ya yi.