Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana
keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi
All content for Abokin Fira is the property of Taskar Malam and is served directly from their servers
with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.