Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Business
Society & Culture
Health & Fitness
Sports
Technology
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Podjoint Logo
US
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts112/v4/3c/7e/4e/3c7e4e8d-b863-aacf-1631-bdb064468c4f/mza_13836002954769520203.jpg/600x600bb.jpg
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
RFI Hausa
24 episodes
1 hour ago

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Show more...
News
RSS
All content for Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare is the property of RFI Hausa and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Show more...
News
Episodes (20/24)
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta
Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa, da dai sauransu.
Show more...
2 days ago
9 minutes 23 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan janye wasu daga cikin jerin mutanen da Tinubu ya yi wa afuwa
Wataƙila sakamakon matsin lamba daga al’umma, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake bitar afuwar da ya yi wa mutane sama da 170 da ke ɗaure a gidajen yari saboda laifukan aikata kisan kai, fataucin miyagun ƙwayoyi da dai sauransu.
Show more...
3 days ago
10 minutes 38 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Yau juma'a, kamar yadda aka saba muna baku damar tofa albarkacin bakinku, domin bayyana mana ra'ayoyinku kan abubuwan da ke ci muku tuwo a ƙwarya, kama daga fannin tattalin arziƙi, ƙasuwanci, tsaro da sauransu.
Show more...
1 week ago
8 minutes 21 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan shirin sake rubuta tarihin Nijar
Gwmanatin Jamhuriyar Nijar ta kafa kwamitin ƙwararru wanda ta ɗora wa alhakin sake rubuta tarihin ƙasar, lura da cewa yawancin abubuwan da ake faɗa game da ƙasar a halin yanzu Turanwan mulkin mallaka ne suka rubuta su.
Show more...
1 week ago
10 minutes 8 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan tasa ƙeyar 'yan damfara da Najeriya ta yi zuwa ƙasashensu
Mahukunta a Najeriya sun tasa ƙeyar ƴan asalin ƙasashen waje su 192 da aka tabbatar da sun shahara wajen aikata damfara ta yanar gizo a cikin ƙasar.
Show more...
1 week ago
10 minutes

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan yajin aikin malaman jamio'i a Najeriya
A Najeriya yajin aikin malaman jami’o’i ya shiga rana ta biyu, lamarin da tuni ya fara haifar da cikas musamman ga ɗalibai da mafi yawansu na tsakiyar zana jarrabawa.
Show more...
2 weeks ago
10 minutes 8 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan afuwar da shugaban Najeriya ya yiwa wasu mutane 175
Ra’ayoyi na ci gaba da bayyana dangane da afuwar da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi wa mutane 175 da aka kama da laifuka daban daban.
Show more...
2 weeks ago
10 minutes 20 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta
Kamar yadda aka saba, a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na baiwa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama dag siyasa, zamantakewa, tattalin arziƙi da dai sauransu.
Show more...
3 weeks ago
10 minutes

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan zaɓen shugaban ƙasar Kamaru
A ƙasar Kamaru, yanzu haka ana ci gaba da yaƙin neman zaɓen shugabancin ƙasar da za a yi ranar lahadi mai zuwa, inda ƴan takarar 9 za su fafata da shugaba mai-ci wato Paul Biya.
Show more...
3 weeks ago
10 minutes 28 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ranar Malamai ta Duniya
A jiya ne aka gudanar da bikin ranar malamai ta duniya cikin yanayin ƙuncin rayuwa da ƙarancin albashi, musamman a wasu ƙasashen Afirka da malaman ke ɗanɗana kuɗarsu.
Show more...
3 weeks ago
9 minutes 50 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da masu saurare kan bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ƴanci
Shirin 'Ra'ayoyin Mai Saurare' na wannan rana tare da Abida Sha'aibu ya tattauna ne kan bukin cika shekaru 65 da samun ƴancin Najeriya daga turawan mulkin mallakar Burtaniya da aka gudanar a wannan Laraba, wato tunawa da ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960, kan halin da ƙasa ke ciki ta fannin ci gaba ko kuma koma-baya a tsawon waɗannan shekaru.
Show more...
1 month ago
9 minutes 26 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare game da dambarwar ƙungiyar PENGASSAN da Ɗangote
A Najeriya ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin matatar Dangote da kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas wato PENGASSAN. Tun daga lokacin da matatar Dangote ta fara aiki kawo yanzu, an samu takaddama irir-iri daga kungiyoyin da ke da alaka da man fetur da kuma iskar gas. Ko me yasa takun saka tsakanin Dangote da masu ruwa da tsaki a harkar mai, yaki ci yaki cinyewa?
Show more...
1 month ago
9 minutes 56 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare game da yaƙin neman zaɓen Kamaru
An ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugabancin ƙasar Kamaru, inda mutane 12 ciki har da shugaba mai-ci Paul Biya za su kara da juna a ranar 12 ga watan gobe na Oktoba idan Allah ya kai mu.
Show more...
1 month ago
10 minutes 10 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan shirin Amurka na hana ƴan Najeriya masu rashawa shiga ƙasar
Shirin Ra'ayoyin mai Saurare na wannan ranar Alhamis 25 ga watan Satumbar 2025, wanda Oumar Sani ya gabatar, ya tattauna ne kan matakin gwamnatin Amurka na hana duk wani ɗan Najeriya ciki har da jami’an gwamnati da aka samu da hannu da rashawa bisar da za ta ba su damar shiga ƙasar.
Show more...
1 month ago
9 minutes 55 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ficewar ƙasashen AES daga kotun ICC
Burkina Faso, Mali da kuma Nijar sun sanar da janyewa daga Kotun Hukunta Laifuka ta Duniya da ke birnin Hague, bisa zargin kotun da kasancewa ƴar amshin ƴan mulkin mallaka.
Show more...
1 month ago
10 minutes 9 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ɗage haramcin shigar da siminti a Nijar
Gwamnatin Jamhuriya Nijar ta ɗage haramcin shigar da siminti a ƙasar, sakamakon yadda ake fama da ƙamfarsa, lamarin da ya haifar da tsadarsa a kasuwa.
Show more...
1 month ago
10 minutes 38 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya
Yau juma'a, rana ce da sashen Hausa na RFI ke bai wa masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu, kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, ilimi, lafiya, zamantakewa, siyasa da dai sauransu.
Show more...
1 month ago
10 minutes 49 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan umarnin gwamnatin Neja na duba khuɗubobi kafin yaɗa su
A Najeriya, gwamnatin Neja ta umarci ilahirin limaman masallatan Juma'a a faɗin jihar da su riƙa miƙa mata bayanan da ke ƙunshe a cikin huɗubar da za su gabatar don tantancewa, matakin da Gwamna Muhammadu Umar Bago ke cewa yunƙuri ne na kaucewa duk wata barazana ta cusa ƙiyayya ko kuma haddasa rikici da malaman ka iya yi.
Show more...
1 month ago
10 minutes 41 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare game da yadda ICPC ke sanya ido kan kuɗaɗen ƙananan hukumomi
Hukukumar Yaƙi da Rasha ta ICPC a Najeriya, ta ce yanzu haka tana ƙara sa-ido dangane da yadda ake kashe kuɗaɗe mallakin ƙananan hukumomi a ƙasar.
Show more...
1 month ago
10 minutes 11 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu Sauraro kan janye yajin aikin Likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya
Shirin Ra'ayoyin Mai Sauraro na wannan Litinin tare da Nasiru Sani ya tattauna ne kan janye yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar da ƙugiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta sanar a ƙarshen mako, kwanaki bayan fara ta a ranar Juma'ar da ta gabata, inda ta ƙara wa'aɗin makwanni  biyu don a biya musu buƙatunsu.
Show more...
1 month ago
9 minutes 24 seconds

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…