RAMADAN TAFSEER
BY
PROF.ISAH ALI IBRAHIM PANTAMI
Tafseer din karshe na wannan shekara shine ALLAH(S.W.T) ya aiki da darasin da muka koya daga dukkan sassan da muka saurara.
Allah (S.W.T) yaci gaba da yiwa Sheikh rahma. ISAH ALI IBRAHIM PANTAMI da Alaramma Gwani Abdullahi Abba Zaria da yalwar arziki a duniya da lahira da duk masu hannu da shuni wajen ganin haka ya kuma yi rahama ga iyaye da magabata.
ameen
Date: 25th March 2025
Islamic Date: 25th Safar 1446
Day: Tuesday, 1446/2025
Suratu Al'Imran
Ayah 183 Closing 1446
Annoor Juma'at Masjid