
Barka Da Hantsi Nijeriya: Manyan Labarun LEADERSHIP Hausa ta 09/09/2022 Shirin na yau zai kawo muku sharhi ne a kan manyan labarun da Jaridarmu ta LEADERSHIP Hausa ta wallafa a makon nan. Jaridar ta samu nasarar tattaunawa da Mai Martaba Etsu Nupe. Akwai kuma sauran Rahotanni masu ƙayatarwa duk suna cikin jaridar. Haka nan sashen nan na zamantakewa na Madubin Rayuwa da labarun wasanni.