
Shirin mu na yau zai duba farashin kayan amfanin gona a kasuwanninmu a wannan makon. Malam Bangis Yakawada ne zai zagaya da mu kasuwannin don jin yadda ta kaya. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Talata 13/09/2022. Har ila yau akwai labarun wasanni.