
Shirin na yau zai fara ne da kawo muku sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 12/09/2022 ta wallafa. Kana daga bisani mu kawo muku shirhi kan tattaunawa da jarumar Kannywood mai tashe, Hauwa Yusuf, jarumar fim ɗin Izzar So wadda aka yi da ita a LEADERSHIP Hausa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.