Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
Sports
TV & Film
Health & Fitness
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
Français Facile - RFI
24 episodes
6 hours ago

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
RSS
All content for Le talisman brisé: le podcast en français-hausa is the property of Français Facile - RFI and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Épisode 9: Professeur Kouada est ton professeur !
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
10 minutes
3 years ago
Épisode 9: Professeur Kouada est ton professeur !
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar.