Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
Sports
TV & Film
Health & Fitness
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
Français Facile - RFI
24 episodes
3 hours ago

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
RSS
All content for Le talisman brisé: le podcast en français-hausa is the property of Français Facile - RFI and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Épisode 24: Bientôt, le Sahara va reverdir
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
10 minutes
3 years ago
Épisode 24: Bientôt, le Sahara va reverdir
Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi. A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba.