Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
Sports
History
Fiction
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
Français Facile - RFI
24 episodes
15 hours ago

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
RSS
All content for Le talisman brisé: le podcast en français-hausa is the property of Français Facile - RFI and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.

wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Show more...
Society & Culture
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts116/v4/3c/90/09/3c9009e9-a45c-62c2-ca0c-df4cb9193f92/mza_11552071363470864543.jpg/600x600bb.jpg
Épisode 15: Il était petit et gros
Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
6 minutes 33 seconds
3 years ago
Épisode 15: Il était petit et gros
Yana balaguro tare da Clement a cikin babbar mota kana suka dauki kwalo-kwalo, Kwame ya fara fahimtar dalilan kame maigidansa Farfesa Omar Seku dake zama mai ilimi ne fannin fitar da tsirai a yankin Sahara. So biyu, ana yi masa barazanar fidda shi daga kan hanyar binciken da yake yi : ta hanyar sa masa guba a cikin Giya a garin Bubon ;sannan aka hana masa ganawa da farfesa Kwada a Yamai. Da taimakon Nathalie, ya samu gano wani bangare na sirrin bude dabtarin dake kan kwamfuyuta mai dauke da sunan tsanwar Sahel ko "Sahel vert".