Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
Sports
History
Health & Fitness
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts126/v4/e4/35/d7/e435d700-5157-2ca6-e621-79b09a5034ec/mza_17696985079341346491.jpg/600x600bb.jpg
"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addin
Federal Republic of Nigeria Words of Life 3
106 episodes
6 months ago
======"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" -  A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61) ======(Hausa, Bole(Bolewa), Borghom(Burrum), Bozo: Jenaama(Sorogoye), Buduma(Yedina), Busa:Bussawa(Bisa), Dikaka(Cham-Mwana:Dijim, Chamba:Daka(Samba), Chamba Dirim, Chamba:Leko(Samba), Chara(Fachara), Chip(Miship), Como Karim(Karimjo), Degema(Atala), Dendi(Dandawa), Deno(Denawa), Dghwede (Toghwede), Diri(Diriyawa), Doka(Avong),Duguri(Tunzuii), u̱t-Hun(Eastern Dukawa), Hun-Saare(Western Dukawa), Durr:Baraza(Dass), Duya, Ebira, Ekpari(Yach), Eloyi: Afo(Ajiri), Enwan, Epi, Erowa)  ======"Words of Life", "Good News", "Gospel Songs" - In Nigeria, These People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.31-No.61) ======
Show more...
Religion & Spirituality
RSS
All content for "Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addin is the property of Federal Republic of Nigeria Words of Life 3 and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.
======"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" -  A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addinin (Lamba 31 zuwa 61) ======(Hausa, Bole(Bolewa), Borghom(Burrum), Bozo: Jenaama(Sorogoye), Buduma(Yedina), Busa:Bussawa(Bisa), Dikaka(Cham-Mwana:Dijim, Chamba:Daka(Samba), Chamba Dirim, Chamba:Leko(Samba), Chara(Fachara), Chip(Miship), Como Karim(Karimjo), Degema(Atala), Dendi(Dandawa), Deno(Denawa), Dghwede (Toghwede), Diri(Diriyawa), Doka(Avong),Duguri(Tunzuii), u̱t-Hun(Eastern Dukawa), Hun-Saare(Western Dukawa), Durr:Baraza(Dass), Duya, Ebira, Ekpari(Yach), Eloyi: Afo(Ajiri), Enwan, Epi, Erowa)  ======"Words of Life", "Good News", "Gospel Songs" - In Nigeria, These People Believe in Ethnic or Islam Religion (No.31-No.61) ======
Show more...
Religion & Spirituality
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts126/v4/e4/35/d7/e435d700-5157-2ca6-e621-79b09a5034ec/mza_17696985079341346491.jpg/600x600bb.jpg
Wakar Bautar Hausa Mai Karfi.3gp
"Kalmomin Rayuwa", "Bishara", "Waƙoƙin Linjila" - A Najeriya, Waɗannan Mutanen sun gaskata da Kabilanci ko Musulunci Addin
2 minutes
3 years ago
Wakar Bautar Hausa Mai Karfi.3gp
Powerful Hausa Worship Song.3gp //1KOR 15. - Tashin Almasihu daga Matattu1A yanzu kuma, 'yan'uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba. 3 Ish 53.5-12 Jawabi mafi muhimmanci da na sanar da ku, shi ne wanda na karɓo, cewa, Almasihu ya mutu domin zunubanmu, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 4Zab 16.8-10; Mat 12.40; A.M 2.24-32 cewa an binne shi, an ta da shi a rana ta uku, kamar yadda Littattafai suka faɗa, 5Luk 24.34; Mat 28.16,17; Mar 16.14; Luk 24.36; Yah 20.19 ya kuma bayyana ga Kefas, sa'an nan ga sha biyun. 6Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. 7Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni. 8A.M 9.3-6 Daga ƙarshen duka ya bayyana a gare ni, ni ma da nake kasasshe, marar cancanta. 9A.M 8.3 Don ni ne mafi ƙanƙanta a cikin manzanni, ban ma isa a ce da ni manzo ba, saboda na tsananta wa Ikkilisiyar Allah. 10Amma saboda alherin Allah na zama yadda nake, alherin da ya yi mini kuwa ba a banza yake ba. Har ma na fi kowannensu aiki, ba kuwa ni ba, alherin Allah ne da yake zuciyata. 11To, ko ni ne dai, ko kuma su ne, haka muke wa'azi, ta haka kuma kuka gaskata.