Home
Categories
EXPLORE
True Crime
Comedy
Society & Culture
Business
News
Sports
TV & Film
About Us
Contact Us
Copyright
© 2024 PodJoint
00:00 / 00:00
Sign in

or

Don't have an account?
Sign up
Forgot password
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts126/v4/4f/54/60/4f5460f1-82f3-45ab-9f2f-127d95d67836/mza_3834613201035791305.jpg/600x600bb.jpg
====كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيس
Algerian Words of Life
200 episodes
9 months ago
 ==== "كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيسية المستخدمة في الجزائر==== (عربي جزائري ، عربي ، عربي مغربي ، عربي مصري ، أمازيغي وسط أطلس ، تاشويت ، تشلحيت ، قبائل ، طوارق (تماشق) ، تمازابت (مزاب)، الفرنسية ، الإسبانية ، الإنجليزية ، الماندرين ، العربية الحسانية ، الهوسا)Paroles de Vie", "Chants de l'Évangile", "Bonnes Nouvelles" - Dans les Principales Langues"=== ===Parlées en AlgérieaArabe Algérien, Arabe, Arabe Marocain, Arabe Égyptien, Berbère du Moyen Atlas, Tachwit),Tachhit, Kabyle, Touareg(Tamasheq), Tamazate(Mzab), Français, Espagnol, Anglais, Mandarin (Arabe Hassaniya, Haoussa
Show more...
Religion & Spirituality
RSS
All content for ====كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيس is the property of Algerian Words of Life and is served directly from their servers with no modification, redirects, or rehosting. The podcast is not affiliated with or endorsed by Podjoint in any way.
 ==== "كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيسية المستخدمة في الجزائر==== (عربي جزائري ، عربي ، عربي مغربي ، عربي مصري ، أمازيغي وسط أطلس ، تاشويت ، تشلحيت ، قبائل ، طوارق (تماشق) ، تمازابت (مزاب)، الفرنسية ، الإسبانية ، الإنجليزية ، الماندرين ، العربية الحسانية ، الهوسا)Paroles de Vie", "Chants de l'Évangile", "Bonnes Nouvelles" - Dans les Principales Langues"=== ===Parlées en AlgérieaArabe Algérien, Arabe, Arabe Marocain, Arabe Égyptien, Berbère du Moyen Atlas, Tachwit),Tachhit, Kabyle, Touareg(Tamasheq), Tamazate(Mzab), Français, Espagnol, Anglais, Mandarin (Arabe Hassaniya, Haoussa
Show more...
Religion & Spirituality
https://is1-ssl.mzstatic.com/image/thumb/Podcasts126/v4/4f/54/60/4f5460f1-82f3-45ab-9f2f-127d95d67836/mza_3834613201035791305.jpg/600x600bb.jpg
3gp."هوسا أريوا - "أغاني الإنجيل وكلمات الحياة
====كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيس
34 minutes
2 years ago
3gp."هوسا أريوا - "أغاني الإنجيل وكلمات الحياة
Hausa Arewa - "Gospel Songs & Words of Life".3gp //1 KOR 13 - Ƙauna1  Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3 Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4  Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5 Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6 Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali. 8  Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9 Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10 Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12 Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13 To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.